Uncategorized
Trending

Abinda Ya Kamata Kuyi Da Computer Dinku

Akwai abubuwa da dama da zakayi da ita ba iya kallon videos din youtube ba, ko da kuwa baza ka nemi kudi da ita ba zaka iya amfani da ita wajen saukaka maka wasu ayyukan misali idan kana sana’a ko kana da shago zaka iya amfani da ita wajen adana record din shagon ku ko ma’aikanta ko kuma rubuta letters da wasu bayanan duk ta cikinta.
Sannan idan neman kudi zakayi da ita zaka duba bangaren da kakeso ka kware a ciki sai ka nemi wanda zasu koya maka. Nagode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing