About Us

Assalamu Alaikum, ina yiwa kowa barka da zuwa, sunana sadiq kuma na samar da wannan website ne na Learn With Sadiq domin kawo muku shirye shiryen ilimantarwa da suka shafi ilimin fasaha da digital skills kamar su Graphics Design, Video Editing, Web Design, ilimin bunkasa kasuwanci a yanar gizo da sauran ilimin da suka shafi na”ura mai kwakwala wato computer har ma da ilimin wayar hannun mu duk a KYAUTA.

Nagode da ziyarta shafin nan da kukayi da fatan zamu ilimantu.

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing