How To

Abouy sadiq

Assalamu Alaikum, ina yiwa kowa barka da zuwa wannan channel ta Learn With Sadiq Tv, Na samar da wannan channel domin kawo muku shirye shirye da suka shafi ilimin fasaha da digital skills kamar su Graphics Design, Video Editing, Web Design, ilimin bunkasa kasuwanci a yanar gizo da sauran ilimin da suka shafi na”ura mai kwakwala wato computer har ma da ilimin wayar hannun mu duk a KYAUTA. Domin kasancewa daya daga cikin masu ilimantuwa ku dannan SUBSCRIBE tare da alamar kararrawa domin kasancewa dani aduk lokaci da na saka video duk sati ranar asabar insha Allah. Nagode!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing