How To
Trending

Abubuwan Da Yakamata Kasani Idan Kanason Zama Youtuber

Youtube na daya daga cikin hanyoyin da ake samun kudade ba kadan ba a online, domin Youtube ya zamo wata kafa ta tura sako a salon video ga dubban mabiya a yanar gizo, wasu suna amfani da youtube wajen saka fina-fina, wakoki, wa’azi, karattutuka da sauransu.

Sai dai shi youtube kafin a fara yinsa yana buqatar mutum yasan iliminsa sannan da matakai da mutum zai bi domin ya fara yi wato yazama youtuber, sai dai wasu lokutan mutum baya samun wanda zai fada masa tsare-tsare da hanyoyin da zai bi domin zama youtuber, don haka kar ku damu insha Allah zan nuna muku yadda zakuyi tare da sanijn hanyoyin da zaku bi domin ku zama youtubers tare da fara samun kudade a youtube din, don haka zaku iya duba videon dake kasa domin kallo yadda zaku zama youutbers tare da kuma hanyoyin da zaku bi. Nagode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing