How To
Trending

Bayani Akan Google Adsence

Adsence service ne daga kamfanin google wanda yake bawa masu shafukan yanar gizo wato website damar samun kudi da services din, a duk lokacin da mutum ya bude website yana aiki dashi kuma yakai wani lokaci to zai je yayi applying adsence kamfanin google, su kuma google din zasu duba website din daga nan sai su saka masa talla a cikin website din duk wanda ya ziyarci website din ya taba wato yayi clicking tallan to kai kuma mai website din google zasu biyaka saboda sun saka talla a cikin wensite dinka ko kuma youtube channel dinka.
Sannan adsence sai ka tara kimanin dollar 100 google zasu biyaka kuma duk wata suke biya, adsence a takaice dai talla ne da google suke sakawa a cikin website ko youtube channel na mutum kuma suna biyanshi.
Na biyu abinda ake nufi da KYC shine Know Your Customer ba iya yan crypto ne sukeyi ba, duk wani application da zaka ciki wanda ana buqata shaidar tantancewa ita hakan ake kira da kyc wato bayar da wani shaidar tantance ka domin amfani da wani application ko service Nagode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing