How To
Trending

Bayani Akan New Facebook Page Experience

Nasan cewa a baya idan mutum zai bude facebook page to classic page ne zai bude by default amma karshen last year facebook suka fito da update akan kowanne page zasu baka damar mayar da page dinka tsarin new page experience wato page din zai koma kamar profile zaka iya comment, posting a cikin groups da sauransu dai.
Farkon fitowar facebook new page experience sai wanda yake da sa’a ne yake samu page dinsa ya koma haka, amma farkon shekarar nan da muke ciki sai ya zama kowanne page ma zai iya komawa new page experience ko tsohon page ko sabon page da aka bude. Hakan sai kuma classic page suka fara ɓata amma akwai wasu pages din da tun fitowar new page experience basuyi switching sun koma ba misali bbc hausa, arewa24 da sauransu.
To idan har kana neman irin wannan classic page din zaka iya duba page setting dinka mai mai new page experience akwai gun switch back amma sau daya zakayi shikenan idan kuma baka gani ba to page dinka bazai koma classic ba sai dai ka nemi mai tsohon classic page ya siyar maka nagode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing