How To
Trending

Benime Application Na Android

Benime application ne da ake amfani dashi wajen kirkirar rubutun hannu wato whiteboard animation domin yin katin gayyatar daurin aure wato invitation card, sauka, engagement da dai sauransu.

Zan saka application din domin masu son amfani dashi su yi downloading domin suyi amfani dashi ba tare da sun biya ko sisi ba, sannan zaku iya duba video din da ke kasa domin kallon yadda ake amfani dashi nagode.

Domin sauke application na benime ku danna  DOWNLOAD don saukeshi a cikin wayarku

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing