Tech News
Trending

CamScanner Application For Android Users

CamScanner For Free Download
Da yawa mutane suna amfani da wayoyinsu wajen yin ayyukan da suka shafi rubutu ko karanta littafi a cikin wayar, wasu lokutan kuma mutane suna buqatar suyi scanning wasu files dinsu su ajiye a cikin waya ko kuma su tura wasu guraren.

Don haka aka samar da wannan application na Camscanner wanda zai baku damar scanning document dinku ko hoto ku mayar dasu pdf ko kuma ku ajiye su a matsayin hotuna a cikin wayarku, abinda kuke buqata kawai shine kuyi downloading app din, sannan kuyi installing dinshi a cikin wayarku shikenan. Domin downloading ko sauki shi a cikin wayarku ku dannan  hoton kasa. Nagode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing