Tech News
Trending

Content Creation Podcast Daga Matasan Arewa

Har kullum matasa a Arewacin Nigeria suna kokarin nemawa kansu mafita ta fanni daban-daban da suka shafi wayar da kan al’umma ko kuma ilimantar dasu domin cigaban yankin Arewa musamman a bangaren fasaha, kimiyya da kuma kirkira. Wannan dalilin ya saka matasa da manyan mutane suke bada lokacinsu wajen kirkirar content a salo na rubutu, murya wato audio ko kuma salon da ake kira da video  awayar da al’umma akan wata matsala ta rayuwa, zaman lafiya, sana’oi da sauransu.

A cikin wannan hira matasa ne wanda suka shahara tare da kuma kasancewa masu kirkira wato creators a bangaren fasaha inda suka tattauna akan yadda suka fara tare da kuma kalubalen da suka fuskantan a cikin tafiyarsu a matsayinsu na creators. A tattaunawar sun bayyana dalilinsu na fara content creation da kuma irin fadi tashin da suka tara a cikin content creation.

Domin sauraron wannan hira zaku iya duba videon dake kasa don kallon hiran

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing