Tech News
Trending

Digital Nigeria Skills Acquisition Portal

Digital Nigeria program ne da Federal Ministry of Communications and Digital Economy, Nigeria karkashin jagoranchin Professor Isa Ali Pantami tare da hadin gwiwar microsoft, Program ne da aka samar domin bawa ‘yan Nigeria damar koyon duk wasu digital skills KYAUTA har da certificate idan mutum ya kammala.

Abinda kake buqata kawai shine wayarka wato smartphone ko kuma computer, sannan ko da ka gama yin course zaka iya downloading pdf din course din domin amfani dashi a gaba, yadda zaka sami damar yin program din shine;

1) Zakaje playstore ko App store a cikin wayarka kayi downloading application mai sunana DIGITAL NIGERIA sai kayi sign up da lambar wayarka ko kuma email.
2) Sai ka zabi course din da kakeson kwarewa akai domin ka fara, idan ka gama za’a baka certificate dinka, zaka iya yin courses da yawa ba dole sai guda daya ba.
3)Wadanda su kuma da computer sukeson suyi amfani zasu iya yin register ta wannan link din https://digitalskills.gov.ng/
Nagode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing