How To
Trending

Google Services Da Ake Amfani Dasu Sosai

Google babban kamfani ne kuma wanda yake baya mutane damar samun aiki da kudi a ko ina suke, akwai services sosai da google suke dashi wanda mutum zai ringa samun kudi dasu direct ko indirect daga google din, kadan daga cikin sun hada da;
1) Google Adsence – Talla da google suke sakawa a website na mutum ko youtube channel dinsa suna biyanshi
2) Google Admob – Talla da google suke sakawa a cikin mobile applications don biyan masu application din kudi.
3) Google Translate – Service ne da zakayi register dashi kana taimakawa google wajen fassara wani yaran zuwa wani.
4) Google Map – Zaka iya koyan google map sanna kayi amfani dashi wajen sakawa mutane address din shagon su ko kasuwanci a cikin google map sai mutane suna biyanka
5) Google My Business – Shima kamar Google Map ne amma shi bayanan kasuwanci mutum zaka saka a google my business kayi masa register ta yadda duk sanda customer suke son wani abu ko sannin shagon mutum zasuga bayan shagon/kasuwancinsa a google
6) Google Crowdsource – Shima service ne daga kamfanin google da zaka ringa contributing kana fadawa audience sunan abubuwa misali hotuna, tituna, unguwanni, garuruwa da sauransu .
Wadannan sune kadan daga cikin abinda nasani wanda zasu taimaka maka wajen samun kudi da google nagode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing