Tech News
Trending

Google Earth Map Manhajjar Da Zata Saukaka Maku Tafiye Tafiye

Assalamu alaikum yan uwa barkan mu da wannan lokaci, kamar yadda kuka sani cewa a kullum ana samun cigaba a duniya da kuma ayyukan da mukeyi ta fanni daban daban domin saukakawa rayuwa.

Don haka kamfani google sun samar da wata manhajja ko kuma application mai suna Google Earth Map wacce wannan manhajja map ce wacce take da abin mamaki. Domin kuwa a yanzu zaka iya amfani da wannan manhajjar domin ziyarar gurare da yawa da kakeson zuwa kuma kagani ta cikin wayarka ba tare da ka sha wahala ba, abinda nake nufi shine zaka iya ganin duk wani gun da kakeso kagani sannan kaga hotunan gun da kuma  mutanen dake gun duka a cikin fasahar 3D ko 2D.

Domin downloading ko sauke application din ku dannan button din kasa

Domin kallon yadda ake amfani da manhajjar Google Earth Map tare da yadda ame saita ta zaku iya kallon video din dake kasa. Sannan kar ku manta kuyi following din shafukana a duka social media @Learnwithsadiq Nagode

 

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing