How To
Trending

Kunsan Amfanin Whatsapp Call Kuwa

Manhajar whatsapps sun kirkiri wani sashi acikin manhajar wato voice call,  wanda yake bada dama mutum ya kira abokin hirarsa  kai tsaye kuma cikin sauki. Whatsaspp voice call yanada amfani da yawa daga ciki akwai
1 Arha wajan kira:
Dayawan mutane na cewa whatsapps call kyauta ne amma gaskiyar magana ba haka maganar takeba, kana da bukatar data kafin ka shiga ko ka bude wani abu akan whatsapps,
Ga yadda lissafin yake, duk minti (1min) daya na whatsapps call yana cin 0.15MB zuwa 0.2MB akan 3G/4G Network, mintuna biyar (5mins) suna cin 1MB kenan.
2 Saukin Kira Tsakanin Kasa Da Kasa:
Indai wanda zaka kira yana online akan whatsapps to babu wani charges wanda ake cazar ka na kira tsakanin kasa da kasa saidai kawai Data a cikin whtasapp din.
3 Yanada End-To-End encryption:
Whatapps sun saita end-to-end encryption akan hanyoyin tura sakonni wanda daga bisani suka fadada abun ya zama yashafi voice & vedio call a cikin manhajjar,
Whatapps end-to-end encryption yana bada tsaro sosai wajan tura sakonni ta yadda koda kuwa hukumar da take kula da harkar sadarwa (countries communication authority) bata da damar budewa ko sauraron sakonnin da aka riga aka tura zasu tafine kai tsaye zuwa wajan wanda aka turawa (end user). Da fatan An ilimantu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing