How To

Kunsan Cewa Zaku Iya Yin Waya Ba Tare Da Kati Ba

Tabbas yanzu cigaba yazo ta yadda zaku iya kiran abokanku a duk inda suke a cikin wayarku ba tare da kun saka kati acikin wayarku ba. Abinda nake nufi da haka kuwa shine idan har abokinku yana da wayar android ko iphone zaku dauko wani application da ake kira da Walkie-Talkie a Playstore ko App Store

Idan dukkan ku ku dauko application din sai ku saita frequency dinku ya zama iri daya daga nan zaku jira tayi loading, tana gama loading din zakuga frequency dinku duk sun hadu a lokaci zaku iya yin wayarku lafiya ba tare da an taba muku katin wayarku ba.(dole sai duk ku biyun kuna da data zaku iya amfani da walkie talkie).

Don Ganin Videon Yadda Ake Saita Walkie Talkie Danna Nan

0

User Rating: Be the first one !

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing