How To

Menene Facebook Video In Stream Ads

Bayani Game Da Facebook Video In Stream Ads Menene Shi?
Kamfanin Meta (wato facebook a baya) sun samar da wani tsari ta yadda yanzu duk wanda suke da facebook page kuma suna dora videos a ciki zasu ringa samun kudi kamar yadda tsarin youtube yake.

Abin nufi shine facebook zasu ringa saka talla a cikin video din da mutum yayi posting a page dinsa ta yadda duk wanda ya kalli video din da mutum yasa direct mai page din zai ringa samun kudi kamar dai yadda tsarin monetization na Youtube yake.

Sai dai kash, wannan tsarin da kamfani Meta suka kawo ba a kowacce kasa ko nahiya zaiyi aiki ba, domin a Africa ma kasashe uku facebook suka bawa damar hakan, kamar yadda suka saka a shafin yanar gizo na su kamfanin ya jero sunayen kasashen da wannan tsarin zai ringa aiki a can.
Domin ganin kasashen tare da kuma cikakken bayani game da shi kanshi facebook video in ads stream akwai video da nayi zuwa anjima zanyi posting video din domin karin bayani nagode
Sadiq Abdullahi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing