Graphics Design
Trending

Mu Koyi Graphics Design Part 1

Graphics design wata fasaha ce da ake amfani da ita wajen sarrafa hoto domin isar da wani sako zuwa ga alúmma, graphics design ta zamo daya daga cikin fasaha tare da kuma sana’a da ake dogaro da kai da ita domin kuwa idan har mutum ya iya graphics design to tabbas zai dogara da kansa kuma wasu ma zasu dogara dashi.

Sai da a baya da iya computer ake graphics design amma kafin zuwa computer ana design ne a matsayin zane da hannu amma cigaba yazo da yanzu idan har kana da wayar hannu smartphone wato iphone ko android zaka iya zama kwarere sosai ka koyi design kamar su invitation card, business flyers, ID cards da sauransu duk zaka iya designing dinsu da wayarka ba dole sai kana da computer ba.

Insha Allah idan kuna tare dani zan koya muku tun daga matakin farko har ku kware sosai ku zama graphics designers, hotunan kasa sune irin samples na abubuwan da nayi designin da wayata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing