How To
Trending

Plane Finder Application Free Download

Ko kunsan cewa zaku iya tracking kowanne irin jirgi a duniya, zaku ga daga inda jirgi ya taso tun daga airport har inda zaije tare da kuma nisan tafiyar da yayi duk a kyauta

Zaku iya ganin haka ta hanyar amfani da plane finder, Application ne na waya da computer wacce zata nuna muku komai da komai game da jiragen da suke sarrarrin samani a duniya.

Wani abun mamaki da plane finder shine zaku iya ganin jirgi yazo wucewa ta unguwar ku, kawai ku dauki hoton jirgin ta cikin application din zaku ga sunan jirgin da kuma inda zaije.

Masu buqatar downloading wannan application din kyauta zaku iya downloading dinsa ta link din kasa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing