How To
Trending

Shazam Music Finder Application

Shazam Manhajja ce da ake amfani da ita a wayar android ko iphone, wacce take bayar da damar nemo duk wata waka da mutum yake nema.

Yadda ake amfani da Shazam shine:
1) Za kuyi downloading app din da farko sai ku shiga.
2) Akwai wajen da zaku dannan, idan aka saka Tap to Shazam, sai ku dannan ku saka wayarku a inda sautin wakar yake.
3) Idan wayarku taji sautin wakar, to  shazam zai fada muku sunan wakar da wanda yayi wakar sai kuyi downloading.

Domin downloading application din Shazam, ku dannan download button da yake kasa. Nagode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing