Tech News
Trending

The North Hub Content Creators Meetup 2023

Har kullum zamanin yanzu yana zuwa da damarmaki wacce take bawa al’umma damar isar da wani sako zuwa ga duniya ta hanyar amfani da kirkira, Kirkira kuwa zamu iya cewa ta hanyoyin da yawa wanda suka hada da video, audio da kuma rubuce rubuce, ba iya wannan kirkirar aka tsaya ba domin kuwa har da samar da hanyoyin da ake amfani dashi wajen isar da sako wato kafa ta yadda wasu suna amfani da kafar sada zumunta wato social media domin isar da irin wadannan sakonnin nasu.

A dalilin haka gidauniyar The North Hub ta shirya wani taro wanda aka gudanar a shafin sada zumuntar su na facebook inda aka tattara masu kirkira, manyan masana, marubuta da yan kasuwa akan yadda suke amfani da kirkira ko kuma contents wajen cigaban kasuwancin su da kuma ayyukan su, an tattauna sosai an kuma bada shawarwari masu amfani daga manyan mutane da kuma content creators.

Hirar ta samu makallata akalla sama da mutane 1000 domin an bayar da shawarwari da kuma ilimi sosai akan content creation da kuma kasuwancin. Zaku iya kallon cikarkiyar hirar a videon dake kasa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing