Mu Koyi Computer

Yadda Ake Activating Windows A Computer Kyauta

Alokaci da yawa idan kuna cikin amfani da computer dinku zaku ci karo da rubutun message wanda yake nuna cewa “your product key expire you need to activate your windows” wanda hakan na nufin product key ko licence key na windows dinku yayi expire, dole sai kun sake siyan product key domin cigaba da amfani da operating system a cikin computer dinku, zaku iya cigaba da amfani da computer din a hakan koda bakuyi activating windows dinba sai dai ba kowanne features ne ko software zai cigaba da amfani ba a cikin computer din naku ba, sannan wani watermark zai fito a cikin kasan screen dinku kamar haka “Activate Windows”
Don haka kar ku damu insha Allah zan nuna muku yadda zakuyi activatiing computer dinku FREE ba tare da kun biya ko kun siya Product key din ba, zakuyi activating din windows din computer dinku FREE domin cigaba da amfani da ita kamar yadda kukeyi kafin product key dinku yayi expire.
Insha Allah activating din windows dinku tare da software din da zakuyi amfani da ita for KYAUTA,
1.Da farko zaku fara downloading wata software da ake kira da Kmspico domin downloading ku Dannan wannan LINK din
2. Abu na biyu kuma sai ku tabbata kun kashe antivirus na cikin computer dinku na dan wani lokaci
3. idan kun kashe antivirus din sai ku yi installing kmspico ku jira zaku tayi activating da kanta idan kungama installing
4. Domin ganin cikakken videon yadda akeyi zaku iya dannan link din dake gaba https://youtu.be/Utt9MzoOxpg

3 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing