How ToVideo Editing

Yadda Ake Amfani Da Playstore Don Tura Application Kamar Xender

Lokuta da yawa mutane suna fuskantar matsala a cikin wayarsu ta hanyar amfani da application na xender wajen tura applications daga cikin wayarsu zuwa wata wayar.

Amma a yanzu wannan matsalar tazo karshe domin kuwa a yanzu indai kana da wayar android kuma kana amfani da google playstore a cikin wayar to yanzu zaka iya tura application daga cikin wayarka zuwa ta abokin ka.

Yadda ake yi shine zaka kashe datar wayar ka shima wanda zaka turawa application din zai kashe datar sa, daga nan sai ku shiga google playstore zaku ga gun da aka rubuta share apps offline using nearby share. Sai ka dannan send idan kaine zaka tura shi kuma abokin naka sai ya danna receive daga nan sai ka zabi application din da zaka tura masa shi kuma yayi receiving nagode.

Domin ganin yadda akeyi zaku iya kallon videon dake kasa Nagode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing