How To

Yadda Ake Gyara Matsalar Bluetooth Ko Wifi A Computer

Idan laptop dinka ta dena bude wifi ko bluetooth zata iya kasancewa drivers din da ke cikin computer dinka may be ya zama outdated ne kana buqatar kayi updating dinsa ko kuma switch na kunna wifi/bluetooth din computer din naka yana jikin keyboard din computer dinka, domin wasu computers din ta jikin keyboard ake kunna wifi ko bluetooth.
Idan ka duba sosai ka gani idan driver dinne ka nemo snappy driver updated din yana da kyau idan kuma kana da restore point kafin su daina aiki zaka iya dawo da computer din taka baya ta hanyar amfani da restore point.
Nayi video akan yadda ake dawo da computer baya ta hanyar restore point ba tare da kayi loosing komai ba zaka iya kallon video din ta link din dake kasa nagode.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing