How To
Trending

Yadda Ake Gyara Windows Is Not Activated

Idan har windows din da kayi installing a cikin computer dinka yana saka maka windows is not activated hakan ba yana nufin yayi corrupting bane, kawai dai lincence din window dinka ne ya kare don haka kana buqatar ka kara siyan activation key wanda zakayi activating windows din, idan baka siya ba ko kuma bakayi activating ba wasu features din zasu daina yi a cikin computer dinka misalin karo brightness da sauransu.
Akwai video da nayi akan yadda zakayi activating windows dinka kyauta zaka iya kallon videon din a link din kasa:

Nagode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing