How To
Trending

Yadda Ake Hada Zanen Jikin Atampa Ko Yadi

Wasu lokutan da yawa mutane suna mamakin shin tayaya ake kirkirar zanen da akeyiba jikin kayan da muke sakawa a jikinmu, don haka nace yau bari na muna muku yadda ake kirkirar irin wannan zanen da akeyi.

Irin wannan zanen shima graphics designers ne sukeyin sa kamar yada kowa ya sani muna da designers kashi kashi akwai irinsu: UI/IX designers wasu brands identity designers ne da sauransu.

Don haka zamuyi amfani da software da ake yin graphics da ita a computer wato photoshop idan kuma da waya zakuyi zaku iya amfani da pixellab, amma mu zamu amfani da photshop ne.  Kafin mu fara yana da kyau ku fara duba hotunan kasa domin kuga samples din irin design din da zamuyi

wadannan hotunan na kasa design ne da na gwada na fabric texture style da ake amfani dasu a jikin yadi na maza

Domin ganin yadda ake hada texture design din zaku iya kallon video dij ta hanya taba wannan LINK din

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing