How To
Trending

Yadda Ake Mayar Da Rubutu PDF

Akwai hanyoyi da dama da ake amfani dasu wajen converting rubutu zuwa pdf misali idan da waya kake amfani zakayi downloading application na wps ko kuma foxit reader sai kayi rubutun a ciki, idan ka tashi saving sai ka duba extention din kayi saving as pdf. Idan kuma baza ka iya haka ba zaka iya duba websites irin su text to pdf, convert my text to pdf idan kayi searching a browser dinka duk zakaga site din sai kayi amfani dasu.
Idan kuma a computer ne akwai microsoft office package (word) zaka iya amfani da microsoft word sai kayi rubutun idan ka tashi saving sai kayi save as pdf extention ko kuma kayi amfani da wps din itama ta computer nagode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing