How To
Trending

Yadda Zakaga Duk Abinda Budurwarka Ko Ɗanka Sukeyi A Cikin Wayarsu Vani Meeting

Barkan mu da wannan lokaci insha Allah a yau zanyi mana bayani akan wani application da ake amfani dashi wajen ganin duk wani abu da mutum yakeyi a cikin wayarsa.

Abinda nake nufi da haka shine wasu lokutan kuma nesa da mutum misali budurwarka ko danka ko matarka kuma sunaso suyi maka sharing na screen dinku ko kuma kanason kaga abinda sukeyi a cikin wayarsu misali whatsapp, facebook da sauransu. Don haka zaka dauko wannan application din dake kasa idan ka dannan gun download a kasa.

 

Bayan ka dauko application din sai ka shiga cikin kayi copying link sannan sai ka turawa duk wanda kakeso kaga cikin wayarsa, a lokacin da mutum ya bude link din nan take zaga fara ganin duk abinda yake yi a cikin wayarsa. Domin ganin yadda ake saita application da yadda ake fara amfani dashi zaka iya kallon videon dake kasa  nagode.

 

 

 

Related Articles

5 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing