How To
Trending

Yadda Zaku Fara Blogging A Kyauta

Eh tabbas idan kana shirin zama blogger zaka iya yi ba tare da ko biyar ba, amma fa kar ka manta sai kana da wayar smartphone ko computer sannan kuma da internet access, akwai website na blogging da zasu baka damar kirkirar website dinka a kyauta ba tare da ka biya ko biyar ba abinda kake buqata kawae shine email dinka (gmail).
Sai dai idan ka bude website dasu dole a sunan website dinka sai sun saka extention na kamfaninsu kaga kenan baka da domain extention naka na kanka. Misali idan kaje blogger.com zaka iya kirkirar website dasu idan ka saka sunan website dinka ABC to zasu saka maka abc.blogspot. com wato sunyi adding sunan kamfaninsu a kafin domain extention na .com
Sai dai kuma duk da haka zaka iya amfani da website a haka har ka yi customizing dinaa ka saka template kayi applying google adsence suna biyanka, amma zaka iya siyan domain extention irin su .com .ng .com.ng koda daga bayane domin ka cire extention nasu to anan ne zakayi amfani da kudinka
Amma fara blogging da kudi yafi taimaka da kuma samun full access a koda yaushe kodan wajen samun traffics saka premium plugins da kuma siyan hosting wanda kakeso. Nagode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing