How To
Trending

Yadda Zaka Hana A Ringa Adding Dinka A Kowanne Whatsapp Group

Sau da yawa mutane da dama suna fuskantar matsala a cikin Whatsapp dinsu, wasu lokutan haka kawai zakuga anyi adding dinku a wasu groups wanda bakusan su wanene sukayi adding dinku ba kuma wasu lokutan irin wadannan groups din basu ga amfani a gareku.

Misali akwai irin groups din da zakuga anyi adding dinku a ciki kuma sai kuga ana turo abubuwan da bai ksmata a ciki ba ko kuma ana ta hirar shirme da sauransu. Don haka ayau insha Allah zamuga yadda zaku maganin wannan domin zakuga yadda zaku yi amfani da whatapp dinku domin hana zabar iya mutanen da ku ka amince dasu suyi adding dinku a group.

Domin sanin yadda zakuyi, ku dannan wannan Button din  DANNA NAN don kallon videon yadda akeyi. Nagode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Click Here To Enjoy Free Browsing